Addu'ar Ubangiji lyrics
Songs
2024-12-24 12:48:23
Addu'ar Ubangiji lyrics
Ubanmu wanda ke chikkin Samma,
a tsarkake sunanka,
mulkinka shi zo,
abin da ka ke so a-yi shi,
chikkin duniya kammar yada a-ke yinsa chikkin samma.
Ka ba mu rananga abinchin yini.
Ka gafarta mana laifinmu,
kammar yada muna gafarta ma wadanda su ke yi mamu laifi.
Kadda ka kai mu wurin jaraba,
amma ka cheche mu dagga Shaitan.
Gamma mulki,
da iko da girmo naka ne,
har abada.
Amin.
- Artist:The Lord's Prayer